Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Yan ta'addan da ba a san yawansu sun halaka sakamakon ayyukan kakkabar 'yan ta'adda da sojoji suka yi a yankin kudu maso gabas da kudu kudu na kasar nan a ciki.
Ofishin hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa (EFCC) ta fara bincike kan zargin wasu mutum uku da ake da hada kai wurin cuta tare da buga.
Arzikin wanda ya kirkiro Tesla, Elon Musk ya samu matukar girgiza inda ya sauka daga matsayinsa a jerin masu arzikin duniya. A baya Musk ya kasance a mataki na.
Francis Atuche, tsohon manajan daraktan tsohon bankin PHB Plc, ya samu hukuncin shekaru shida a gidan yari kan damfarar makuden kudade har naira 25.7 biliyan.
Sanata Dino Melaye, tsohon dan majalisa da ya wakilci Kogi ta yamma a majalisar dattawa ta takwas, ya wallafa daya daga cikin motocin alfarmar da ya mallaka a.
'Yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe mutum daya tare da yin garkuwa da wasu 'yan kasar Chaina a jihar Taraba, Lamarin ya faru a daren.
Tashin hankali da rashin natsuwa ya sauka a Ebenator dake Ao Omama a karamar hukumar Orsu ta jihar Imo bayan 'yan bindiga sun kai farmaki garinsu dan majalisa.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC)ta gurfanar da ma'aikatan hukumar fansho ta makarantar firamare akan zarginsa.
Gwamna Abubakara Sani Bello na jihar Neja ya zargi wasu 'yan siyasa fa jami'an gwamnati da zama masu baiwa 'yan bindiga bayanai, Leadership ta ruwaito hakan.
Aisha Khalid
Samu kari