Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Ministan yada labarai da al'adu a Najeriya ya bayyana cewa, gwamnati ta karbi wasikar tuba da neman tattaunawa daga kamfanin Twitter. Sun bayyana neman sulhu.
Tsohon kwamandan tsageru, Mujahid Asari Dokubo, ya bayyana yadda tsohon ministan sufurin jiragen sama,Femi Fani-Kayode ya hada shi da Nnamdi Kanu,shugaban IPOB.
Wani gagarumin gwanin nutso a kasar Amurka ya sha da kyar bayan da kifi ya hadiye shi kuma cike da sa'a ya amayo shi. Mutumin mai suna Michael Packard yace.
Rundunar sojin Najeriya tayi kira ga 'yan ta'addan Boko Haram da su ajiye makamai kuma su nemi yafiyar tare da sasanci.AA Eyitayo, babban kwamandan Div 7 yace.
Mujahid Asari Dokubo, tsohon kwamandan tsageru kuma shugaban gwamnatin gargajiya ta Biafra,ya kwatanta shugaban IPOB da zama dan ta'adda,Daily Trust ta ruwaito.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya ce 'yan ta'addan Boko Haram suna baiwa mutane N5,000 zuwa N10,000 domin su zama maus kai musu bayanai ko kuma yi musu.
Rundunar sojin saman Najeriya, ta yi amfani da jirginta na Alpha inda ta ragargaji wuraren garin Genu dake jihar Neja, lamrin da ya kawo mutuwar wasu miyagu.
Shugaban kasa Muhammaadu Buhari yace masu daukar nauyin ta'addanci a kasar nan suna neman dacewa ne. Shugaban kasan ya sanar da hakan a ranar Juma'a da yamma.
Shugaban kasa Muhammadu ya ce 'yan Najeriya suna da mantuwa ganin yadda hatta wadanda ake zargi da rashawa ke cin zabe. Ya sanar da hakan ne a wata tattaunawa.
Aisha Khalid
Samu kari