Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Kingsley Kanu, dan uwan Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar IPOB ya ce an kama dan uwansa ne a kasar Kenya. Gwamnatin tarayya ta yi shiru kuma bata sanar da inda.
Majalisar Ibo ta duniya ta nuna damuwarta kan kama shugaban IPOB da aka yi da sace shi tare da nuna dabanci kuma aka dawo da shi kasar Najeriya da hanyar mara.
An hanyo hankalin shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu, zuwa wata kasa a Afrika ne bayan an dauka lakwarin bashi tallafin miliyoyin daloli,jaridar TheCable tace.
A kalla 'ya'yan shugaban kasa Muhammadu Buhari biyu ne suka halarci yayen diyar shugaban kasa, Hanan, daga Royal College of Art, London inda ta kammala digiri.
Babban attajiri kuma dan kasuwa, Marek Piechocki ya tallafa wurin kafa kasuwancin biliyoyin daloli amma dan kasuwar ba bar kudin da ya samu ya sauya masa rayuw.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta cafke wasu matasa 40 a kan zarginsu da ayyukan badala a cikin birnin Kano.Kwamandan Hisbah, Dr Harun Ibn-Sina, ya bayyana hakan.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama kuma jigo a jam'iyyar PDP, Femi Fani-Kayode, ya zagi jam'iyyarsa kan barazanar da take na maka Gwamna Bello Matawalle.
Hankula sun fara tashi jihar legas sakamakon shirin zanga-zangar kafa kasar yarabawa da akee shirin yi ranar 3 ga watan Yuli wanda zai samu shugabancin Igboho.
Wata dattijuwar mata 'yar Najeriya ta haihu yayin da take shekara 55 a duniya kuma wannan haihuwar ce ta fako. Matar mai shekaru 55 ta shiga tashin hankali.
Aisha Khalid
Samu kari