Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Duk da hadin kan da aka samu tsakanin bangarorin Boko haram da na ISWAP,ragargaza da luguden wutan da dakarun sojin saman Najeriya suka yi a yankin tafkin Chad.
Kokarin tsige shugaban hukumar yaki da rashawa na jihar Kano,PCAC, Muhuyi Rimingado,ya tsananta sakamakon zargin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da ake na takura.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya bada umarnin dakatar da wata kungiyar taimako ta kasar waje mai suna ACTED bayan bankado cewasuna koyar da jama'a harbi.
Kungiyar tsageru ta Niger Delta Avengers, wacce aka sani da tada kayar baya a yankin Niger Delta yayin mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari na farko,sun sanar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce jam'iyyar APC ta dawo kamar yadda take kuma ta tsallake dukkan matsalolin dake cikin jam'iyyar, The Cable ta ruwaito hakan.
Derek Chauvin, tsohon dan sandan Amurka, ya samu hukuncin shekaru 22 da watanni shida a gidan yari sakamakon kashe bakar fata George Floyd da yayi, The Cable.
Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Gumi, ya ce shiga daji da yake yi domin tattaunawa da 'yan bindiga duk yana yi ne da hadin guiwar hukumomin gwamnati da.
Wata budurwa 'yar Najeriya ta gigita kafafen sada zumunta bayan ta amince da tayin auren saurayinta. Matar mai amfani da @swiss_scarlet a Instagram ta wallafa.
Shugabar kwalejin koyar da jinya tare da ungwan zoma, Rukaiya Shettima Mustapha ta samu takardar tuhuma a kan dakatar da wasu dalibai da tayi kan cewa basu bi.
Aisha Khalid
Samu kari