Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC na kasa, ya rushe kwamitin shugabannin jam'iyyar na jihar Zamfara.Sanata John Akpanuodedehe, sakataren CECPC na kasa.
Mukabalar da aka dade ana jira tsakanin Sheikh Abduljabbar da sauran malaman Kano ta kare da rigima domin an kasa tsayawa a tsayayyar matsaya, Daily Trust.
'Yan bindiga sun yi garkuwa da Sarkin Kajuru tare da 13 daga cikin iyalansa a wani samamen cikin dare da suka kai. Sun sace jikokinsa 2, matansa 3, hadimansa 2.
Wani tsoho mai shekaru 90 mai suna Yusuf Yarkadir ga shiga hannun hukumar yaki da fasakwabrin miyagun kwayoyi (NDLEA) a kan siyar da kwayoyi ga matasa a kauyen.
Lauretta Onochie, hadimar shugaban kasa ta yi wallafa kan APC a watan Augustan 2020 akasin yadda ta yi ikirari a ranar Alhamis yayin da ta bayyana a majalisar.
Hukumar kula da dakile cutuka masu yaduwa, NCDC, ta ce ta gano mugun nnau'in cutar korona mai suna SARS-Cov-2 a jihar Delta dake Najeriya a ranar Alhamis d.
Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, ya nuna kaunarsa ga jama'arsa a ranar Laraba, 7 ga watan Yuli inda ya nuna irin bautar da yake musu.Yayin da yake komawa gida.
Hukumar kula da lamurran 'yan sanda (PSC), a ranar Alhamis ta yi watsi da kudirin karin girma ga tsohon mukaddashin shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yi.
Mai bada shawara ta musamman ga shugaban kasa kan harkokain yada labarai, Lauretta Onochie, ta ce ita ba 'yar siyasa bace amma tana bin ka'idojin aikinta ne.
Aisha Khalid
Samu kari