Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Dilip Kumar, daya daga cikin fitattun taurarin fina-finan Indiya, ya rasu a ranar Laraba yana da shekaru 98, lamarin da ya kawo ta'aziyya daban-daban a Indiya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kawata sabon shugaban rundunar hafsin soja, Manjo Janar Farouk Yahaya a gidan gwamnati dake Abuja inda kuma ake taron FEC.
Malaman makarantun firamare na gwamnati a karamar hukumar Bwari dake Abuja sun fara yajin aiki kan tsaikon da aka samu na biyansu albashin watan Yunin 2021.
'Yan Najeriya masu tarin yawa na cigaba da karanta fannin lafiya domin tseratar da rayuka da kuma zaunar da duniyar lafiya.Jama'a da yawa basu san mutum takwa.
Kungiyar malamai ta kasa baki daya (NUT), reshen jihar Kaduna, ta maka Gwamna Nasir El Rufai gaban kotun masana'antu kan zarginsa da take da mata kutse sosai.
Mai garkuwa da mutane daya ya sheka lahira kuma an ceto mutum daya da aka sace a wani samamen da 'yan sanda suka kai sansanin masu garkuwa da mutane dajin Imo.
'Yan daba wadanda aka fi sani da Area Boys a jihar Legas suna musayar wuta da jami'an tsaron hadin guiwa a Apapa dake jihar Legas a halin yanzu, Daily Trust.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci sojoji, 'yan sanda da sauran hukumimin tsaro da su tabbatar da gaggauta ceto dukkan wadanda aka sace, Buhari ya sanar.
Karamar ministar masana'antu, cinikayya da hannun jari, Ambasada maryam Yalwaji Katagum, wacce ta yanke jiki ta fadi a wani taro a ranar Litinin ta fara lafiya.
Aisha Khalid
Samu kari