Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Majalisar jihar Kano ta dakatar da bincikar Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado, dakataccen shugaban hukumar karbar korafi da yaki da rashawa na jihar Kano, PCACC.
'Yan kasuwa uku ne aka gano sun rasa rayukansu sakamakon arangamar da ta auku tsakaninsu da jami'an rundunar sojin sama da 'yan daba a Legas, Daily Trust ta ce.
Luguden wutan da jiragen yakin sojin saman Najeriya suka yi wa 'yan bindiga ya hada da ran wata mata tare da 'ya'yanta hudu a Sububu dake jihar Zamfara a arewa.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC a ranar Talata ta sake gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kaduna,Ramalan Yero.
A kalla miyagun 'yan bindiga 120 ne suka sheka barzahu sakamakon luguden ruwan wuta da sojojin sama suka yi wa 'yan ta'addan a dajin Sububu dake jihar Zamfara.
'Yan sandan jihar Imo sun damke wani dilan miyagun kwayoyi wanda aka tabbatar yana samarwa masu son raba kasar da sauran kungiyoyin ta'addanci a jihar kwayoyi.
Majalisar dattawan Najeriya ta yi watsi da Lauretta Onochie, tsohuwar hadimar shugaban kasa Muhammadu Buhari matsayin kwamishinan hukumar zabe mai zaman kanta.
Bayan sa'o'i ashirin da hudu da sace Sarki Alhaji Alhassan Adamu na Kajuru, 'yan bindiga sun sako shi tare da mika shi ga iyalinsa a yammacin ranar Litinin.
Wani dan gidan sarautar Kajuru da ya bukaci a boye sunansa ya bada labarin gamonsu da 'yan bindigan da suka sace mahaifinsu,Alhaji Alhassan Adamu,Sarkin Kajuru.
Aisha Khalid
Samu kari