Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Jam’iyyar adawa ta PDP ta bukaci a zurfafa bincike akan DCP Abba Kyari bisa rahoton da FBI ta Amurka ta bayar akan hadin guiwarsa da rikakken dan damfarar yana.
Buba Marwa, shugaban NDLEA ya umarci jami’an tsaro da su ragargazar masu safarar miyagun kwayoyi a Najeriya, Marwa ya yi wannan maganar a ranar Laraba ya sanar.
Bayyanar bidiyon wani fasto dan Amurka wanda yake tashi sama tamkar tsuntsu mai fiffike ya nishadantar da jama’a da dama. Bidiyon wanda faston ya wallafa haka.
A ranar Asabar da ta gabata ne wani ma’aboci amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Twitter ya bayyana yadda ‘yan Boko Haram suka shigo da motoci 6 cike da su.
A cikin kankanin lokaci, rundunar soji ta Operation HADARIN DAJI ta dinga kai samame tare da ceto jama'a ta hanyar amfani da jiragen yaki da kuma taimakon soji.
Sakamakon ruwan bama-baman da ‘yan bindiga suke jefawa dajikan da suke jihohin arewa maso yamma da arewa ta tsakiyan kasar nan, 'yan bindiga sun fara laushi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sha alawashin karin kasafin bangaren ilimi da kashi hamsin a cikin shekaru biyu masu zuwa.Shugaban kasan ya sha wannan alwash.
Miyagun 'yan bindiga sun sako babban basaraken jihar Kaduna, Danladi Gyet Maude, wanda aka sace a jihar Nasarawa a ranar Litinin da ta gabata, Daily Trust tace.
Wani bidiyo wanda yayi ta yawo a kafar sada zumunta ta Instagram na ango yana latsa na’urar mai kwakwalwa wurin shagalin bikinsa ya janyo cece-kuce a Instagram.
Aisha Khalid
Samu kari