Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
'Yan daba da ake zarginmagoya bayan kakakin majalisar jihar Legas, Mudashiru Oabasa sun kaiwa tsohon kwamishinan sufuri na jihar, Kayode Opeifa farmaki gidansa.
'Yan bindiga da ake zargin tsagerun IPOB ne sun sheke CSP Fatmann Dooiyor. Dooiyor wanda shine babban jami'in dan sanda a Omuma, garinsu Gwamna Hope Uzodimma.
Jami'an rundunar sojin kasa na Najeriya guda biyu, Bello Abubakar da Oyediran Adedotun sun shiga hannun 'yan bindiga akan babbar hanyar maiduguri zuwa Damaturu.
Tunde Bakare, shugaban cocin Citadel Global Community, ya ce Ubangiji ya juyawa shugaban kasa Muhammadu Buhari baya.A yayin jawabi a cocinsa wacce a da aka san.
Gwamnonin da aka zaba karkashin jam'iyyar PDP sun zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari da mayar da fadar shugaban kasa zuwa sakateriyar APC a kasar Najeriya.
Dalibai uku na babbar makarantar Bethel Baptist dake Kaduna sun tsero daga hannun miyagun 'yan bindiga da suka yi garkuwa da su, Daily Trust ta tattaro hakan.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta gayyaci tsohon shugaban hukumar karbar korafi da yaki da rashawa na jihar Kano, PCACC, Muhuyi Magaji Rimingado,domin ya amsa.
Masu garkuwa da mutane dake barna a babban birnin tarayya (FCT) suna cigaba da habaka saboda sun fara karbar kudin fansa ta hanyar amfani da asusun bankunansu.
Bayyanar bidiyon wani bahaushe yana zubar da ruwan kudi a wani biki ya janyo surutai kala-kala daga masu kallo. Wannan bidiyon ya bayyana ne bayan kwanaki.
Aisha Khalid
Samu kari