Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Sakamakon bude wutar da Operation Hadin Kai auke yiwa ‘yan Boko Haram, tuni ‘yan ta’addan da iyalansu suka fara mika wuya ga sojoji suna zubar da makamansu.
A yau Legit.ng ta tattaro muku tsula-tsulan hotuna da bidiyoyin wankan amarya, wanda a zamanance aka mayar da shi liyafa kanta da ake kira da Bridal shower.
Auren mashahurin mai kudin nan na duniya Bill Gates da matarsa Melinda French Gates ya rabu kamar yadda alkali ya amince da rabuwar tasu, theCable ta wallafa.
Tsohuwar dalibar GSS Chibok dake jihar Borno da mijinta, dan Boko Haram sun mika wuyansu ga sojojin Najeriya kamar yadda jaridar PRNigeria ta tabbatar da hakan.
Karamin ministan ilimi, Chukwuemeka Nwajiuba, yayi kira ga 'yan bindiga da su hakura su daina sace dalibai. Ministan yayi wannan kiran ne yayin da ya bayyana.
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa, ya koka cike da tashin hankali kan yadda ake yunkurin kwace jam'iyyar a Najeriya. Babbar jam'iyyar adawan a cikin kwanakin nan.
Bidiyon sojoji suna raka wasu daliban makaranta zuwa makaranta a arewa maso gabacin Najeriya ya taba zukatan mutane da dama. 'Yan bindiga sun fi harin dalibai.
Manyan malamai, ‘yan kasuwa, ‘yan film, mawaka da sauran daukacin al’ummar musulmi sunyi tururuwa wurin halartar jana’izar mahaifiyar Aminu Ala, shahararren.
Mimi Adzape-Orubibi, tsohuwar 'yar takarar kujerar Sanata karkashin inuwar jam'iyyar APC a jihar Benue, ta mika wasikar barin jam'iyyar mai mulki zuwa ta PDP.
Aisha Khalid
Samu kari