Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wani shahararren da kasuwa a kasar Gabon ya janyo cece-kuce a kafar sada zumuntar zamani bayan ya aura mata hudu a lokaci daya a Libreville dake kasar Gabon.
Idan da Abubakar Hassan ya san al’amarin da zai faru dashi da bai amince da zama ba a gidan da aka bashi ya zauna a Red Bricks, wani bangare na Damaturu babban.
Hatsabibin shugaban masu garkuwa da mutane dake tafka tsiya a yankin Dansadau a dajin Kuyambana, Ali Kachalla, shine ke da alhakin harbour jirgin rundunar soji.
Daya daga cikin lauyoyin Nnamdi Kanu ya ce an hanasu ganin shugaban IPOB. Kanu wanda yanzu haka Kanu yana hannun SSS a Abuja nisa umarnin kotu, Premiumtimes ta.
Jami'an tsaro dake karamar hukumar Olamaboro ta jihar Kogi a ranar Asabar sun sheke wani gagararren mai garkuwa da mutane bayan musayar ruwan wuta da suka yi.
An gano cewa a ranar Asabar ne 'yan Boko Haram suka kaiwa wata tawagar sojoji samame kan babbar hanyar Gubio zuwa Damasak dake yankin Kareto a arewacin Borno.
Wasikar gayyata da majalisar jihar Kano ta aikewa Mai shari'a Nura Sagir Umar, shugaban alkalan jihar Kano, ya kawo dimuwa a jihar kamar yadda Daily Trust tace.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma jigo a jam'iyyar PDP, Sule Lamido ya tuhumi tushen jam'iyyar APC inda yace jam'iyyar ba za ta wuce 2023,Daily Trust ta wallafa.
Rahotannin da Legit.ng ta fara tattarowa shine na fara shagalin bikin da daya tilona shugaban kasa, Yusuf Muhammadu Buhari da diyar sarkin Bichi, Alhaji Nasir.
Aisha Khalid
Samu kari