Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Majalisar jihar Kaduna ta dage dakatarwar da tayi wa tsohon mataimakin kakakinta,Mukhtar Isa-Hazo, dan majalisa mai wakiltar mazabar Basawa,Daily Nigerian tace.
Wata babbar kotu a Kano da ta samu shugabancin Mai shari'a S.B Namallam ta dakatar da gwamnatin jihar Kano daga gina shaguna a kan titunan kasuwar Kantin Kwari.
Dubban ‘yan gudun hijira dake jihar Borno sun shiga tsaka mai wuya sakamakon mamakon ruwan sama da ya barke a ranar Talata da yamma, Daily Trust Aminiya tace.
Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Jibrilla Bindow ya sha tarin tambayoyi akan wani taron juyawa Buhari baya da ya halarta tareda wasu manyan ‘yan jam’iyyar APC 5.
A ranar 2 ga watan Augusta, sifeta janar na ‘yan sanda, Usman Alkali Baba ya nada Tunji Disu a matsayin sabon shugaban IRT na ‘yan sanda, mukamin da Abba Kyari.
Babban faston wata coci dake Makurdi, jihar Benue ya maka jikansa a kotu bisa zarginsa da kwace masa matarsa da dansa. Fasto Sale Ekah, mai shekaru 73 ya maka.
Kyandir ya yi dalilin gobarar datayi sanadiyyar kone gidaje fiye da 30 da dukiyoyi masu kimar miliyoyi a wuraren Okwelle dake Mile 2 a Port Harcourt,The Nation.
Rundunar Operation Safe Heaven a ranar Talata, 10 ga watan Augustan 2021 ta kama mutane 8 da ake zargin sunada hannu a harbin wasu mata 3 a wata gona dake kusa.
Legit.ng ta zanta da tsohon ministan wasanni, Solomon Dalung. Fitaccen dan siyasan ya zanta da Legit.ng ne kan rikicin cikin gida da ya addabi jam'iyyar APC.
Aisha Khalid
Samu kari