Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Duk da rabuwar auren Bill Gates da matarsa Melinda French Gates, alamu suna nuna cewa ya rike alkawarin da ya dauka a ranar Laraba, 4 ga watan Augusta lokacin.
Rundunar 'yan sanda ta sanar da damke babban limamin masu rajin kafa kasar Biafra, IPOB a jihar Imo, Kamar yadda mai magana da yawun rundunar 'yan sandan yace.
Hamshakin mai kudin nan, mijin Adama Indimi kuma yariman Kogi, Malik Ado-Ibrahim ya gwangwaje matarsa da kyautar mota a ranar da suka cika shekara 1 da aure.
Mambobin IPOB sun kone wani fasinja mai suna Nkwogu a karamar hukumar Ahiazu Mbaise dake jihar Imo sakamakon karya dokar zaman gida na dole da suka saka a yau.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bukaci gwamna Aminu Masari na jihar Katsina da ya daina jaje kan hauhawar hare-haren 'yan bindiga a jihar Katsina.
Antoni janar na tarayya kuma minsitan shari'a, Abubakar malami SAN,ya musanta rahotanni dake yawo na cewa ya bijirewa umarnin mataimakin shugaban kasa Osinbajo.
Jirgin sojin saman Najeriya, NAF, dake aikin karkashin rundunar Operation Hadarin Daji a arewa maso yamma, ya bankado yunkurin sace matafiya da wasu miyagun.
Sakamakon yadda ake tsanantawa 'yan ta'adda da dakarun rundunar operation HADIN KAI ke yi ga 'yan ta'adda,hakan yasa miyagun 'yan Boko Haram dake arewa maso ga.
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta tabbatar da sace wani yaro mai shekaru hudu mai suna Musa wabda wani yaron makwabcinsu mai suna Abubakar mai shekaru 9 yayi.
Aisha Khalid
Samu kari