Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
A ranar Laraba, Shugaban ma'aikatan tsaro na Najeriya, Janar Leo Irabor, ya ce sojoji suna bukatar samun dabaru da kwarin guiwa daga sojojin da suka yi murabus.
Biki tare da shagali ya kankama a masarautar Bichi ta jihar Kano.Tuni manyan mutane masu alfarma suka fara hallara gawurtaccen bikin da za yi tsakani na Yusuf.
Mayakan ISWAP na Najeriya sun canja tsarin shugabancinsu da kungiyar masu basu shawarwari akan yadda mayakan Boko Haram da dama suka zubar da makamansu ga soji.
Daya daga cikin lauyoyin mai assasa samar da kasar yarabawa, Sunday Adeyemo wanda akafi sani da Igboho ya bayyana yadda ‘yan sandan Cotonou suka daure Igboho.
Da daren Talata ne aka fara jin harbe-harbe ko ta ina a wasu unguwanni biyu dake wuraren Yala a jihar Cross River. Anji harbin ne a O’oba da Okpame tun dare.
Biki yayi biki, ana cigaba da shagulgula tare da shirin bikin gidan shugaban kasa da na masarautar Bichi. A jiya Talata ne aka yi liyafar saka lalle na Zahra.
Simon Lalong, gwamnan jihar Filato ya bayar da umarnin damke duk wanda yayi gaggawar zuwa belin wandanda aka kama ana zargin sunada hannu a kai farmakin jihar.
Dakarun sojin saman Najeriya sun yi nasarar sheke shugabannin 'yan bindiga 3 tare da wasu miyagu a dajin Kuyambana dake jihar Zamfara, Cigaban ruwan wutan da.
Kyawawa kuma zuka-zukan hotunan kafin aure na Yusuf Muhammadu Buhari da Gimbiya Zahra Nasir Bayero sun fara bayyana a kafar sada zumuntar zamani ta Instagram.
Aisha Khalid
Samu kari