Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Fitaccen jarumin masana'antar Kannywood, gwanin rawa da waka, Garzali Miko ya shirya tsaf zai angwance da masoyiyarsa mai suna Habiba a ranar Juma'a mai zuwa.
Fitaccen dan wasan kwallon kafa na Najeriya, Ahmed Musa, yayi Allah wadai da kisan da aka yi wa Musulmi a garin Jos kuma ya bukaci gwamnati ta dauka mataki.
Hukumar yaki da fasa-kwabrin miyagun kwayoyi, NDLEA tana cigaba da tabbatar da shirinta na kama masu safarar miyagun kwayoyi da kwace kwayoyin a hannunsu kamar.
Wasu wadanda suka tsallake harin da aka kaiwa matfiya Musulmi a ranar Asabar wurin Gada-Biyu zuwa titin Rukuba dake karamar hukumar Jos ta arewa a jihar Filato.
A kalla mutane biyar ne suka sheka lahira yayin da wasu 5 suka jigata sakamakon farmakin da miyagu suka isa yankin Madamai dake karamar hukumar Kaura, Kaduna.
A halin yanzu, dakarun sojin Najeriya sun karba kwamandoji da mambobin Boko Haram da suka tuba sama da 1,500 a gagarumar tururuwar da tsoffin 'yan ta'addan ke.
Kamar yadda katin ya nuna,za a yi daurin auren a ranar Juma'a, 20 ga watan Augusta wanda yayi daidai da 12 ga watan Muharram, shekara 1443 bayan hijirar Annabi.
Kwamishinan yada labarai na jihar Neja, Alhaji Muhammed Sani Idris, yace da gwamnati ta biya kudin fansa ga masu garkuwa da shi da yana dawowa zai yi murabus.
Yara biyar sun halaka yayin da wani gurneti da suke wasa dashi ya fashe a garin Ngala dake jihar Borno, arewa maso gabas na Najeriya kusa da iyakar Kamaru.
Aisha Khalid
Samu kari