Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Dakarun sojin Najeriya sun bankado wani hari da mayakan ta'addanci na ISWAP suka kai wa tubabbun 'yan Boko Haram a Damboa da ke jihar Borno,TheCable ta ruwaito.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta karrama Muhammad Abu Ali, soja mai mukamin laftanal kanal kuma kwamandan bataliya ta 272 a baya wanda Boko Haram suka kashe.
Wasu 'yan bindiga da ke jihar Zamfara an gano cewa suna garzayawa yankin Sabon Birni da ke jihar Sokoto don suna tsammanin zuwan dakarun sojin Nijar taimako.
Bankin duniya ya shawarci Najeriya da sauran manyan kasuwanni da su datse kashe kudi mara amfani, su nemi gyararren tsarin bashi domin inganta tattalin arziki.
'Yan majalisar wakilan Najeriya na arewacin kasar nan sun samu jagorancin mataimakin kakakin majalisa, Ahmed Idris Wase inda suka ziyarci jigon jam'iyyar APC.
Muhammadu Sanusi Lamido, tsohon sarkin Kano, ya ce alanta mulkin shugaban kasa ga yanki zai iya sa kasar nan ta kare da 'yan takara biyu marasa amfani a 2023.
Gwamnan jihar Ebonyi kuma shugaban kungiyar gwamnonin kudu maso gabas,Dave Umahi, ya ce sun gano cewa na kaddamar da yaki kan yankinsu a yayin da ya ke martani.
A wannan makon wani sabon al'amari ya bayyana inda wasu suka dinga ganin sa a matsayin cigaba yayin da wasu ke tofin Allah wadai kan yanayin rayuwar jarumar.
Fitaccen malamin addinin Islama mazaunin jihar Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi, ya ce jini mai matukar yawa ne ke kwaranya a Najeriya kuma an kasa tsayar da shi.
Aisha Khalid
Samu kari