Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar wa da ‘yan uwan wadanda su ka rasa rayukan su a farmakin da ya yi sanadin mutuwar Dr Chike Akunyili cewa, duk masu.
A kalla 'yan ta'adda 28 da ke da alaka da Islamic State of the West African Province (ISWAP)tare da masu basu hadin kai a kasuwancin kifi ne suka hadu da ajali.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya yi karin haske kan matsayar kungiyar gwamnonin arewa kan mika mulki kudancin Najeriya, Daily Trust ta ruwaito hakan.
A ranar Talata, jami'an tsaro sun kara samo gawawwaki uku a kauyukan Madamai da Kacecere da ke kananan hukumomin Kaura da zangon Kataf, lamarin da yasa yawan.
Mako biyu bayan da wasu 'yan bindiga dauke da makamai suka tare babban titin Kaduna zuwa Abuja tare da sace Sarkin Bungudu na jihar Zamfara,Alhaji Hassan Attah.
Babban kwamandan hukumar Nigeria Security and Civil Defence Corps, Dr Ahmed Audi, ya ce wasu daga cikin jami'an tsaro ne ke kai wa 'yan ta'adda bayanan sirri.
Shugaban jami'ar Al-Istiqama da ke Sumaila a jihar Kano, Farfesa Salisu Shehu ya alakanta matsalolin da kasar nan ke fama da su da satar jarabawa a kasar nan.
Kasuwanci ne a halin yanzu ke ji tsanani kan hukuncin gwamnati na datse layukan sadarwa a wasu jihohin arewa maso yamma na kasar nan kamar yadda rahotannin SBM.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya ce 'yan Najeriya ne za su wahala idan aka raba kasar nan. Sai dai kuma masu kudi ba za su wahala sosai ba, talaka ne.
Aisha Khalid
Samu kari