Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
'Yan bindiga sun sace wata dalibai jami'ar BUK da ke jihar Kano. Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta tabbatar da faruwar lamarin kuma ana ci gaba da bincike akai
Takardun Pandora, daya daga cikin gagarumin binciken watanda da kazaman kudade da aka taba yi a duniya, ya tona asirin Sanata Stella Oduah kan yadda a sirrance.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammaed ya ce ba ya cikin matsananciyar bukatar fitowa takarar kujerar shugabancin kasa saboda mulki dai Allah ne ke badawa.
Ana cigaba da matsanta wa Buhari lamba kan ya bincike daya daga cikin makusantansa, gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudu, Peter Obi da duk masu kazamar dukiya.
A ranar Talata, majalisar dattawan Najeriya ta amince da nadin Yahaya Muhammad matsayin daya daga cikin mashawartan EFCC wanda ya fara firamare kafin a haifesa.
Gwamna Abubakar Bagudu na jihar Kebbi a halin yanzu ya zama abun magana kan dukiyar da ake zargin ya tara ta cikin dukiyar da Janar Sani Sani Abacha a baya.
Majalisar dattawan Najeriya ta yi barazanar bayar da umarnin damko shugaban hukumar MDLEA, Janar Muhammad Buba Marwa mai ritaya da kuma NSA Babagana Munguno.
Gwamnoni takwas na yankin tafkin Chadi sun gana a birnin Yaounde dake jamhuriyar Kamaru a ranar Litinin inda suka tattauna kan matsalar tsaro da kuma hadin kan.
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Abuja a ranar Litinin ta yi watsi da bukatar da sanata Ali Ndume ya mika gabanta na son zare kan shi a matsayin tsayayye.
Aisha Khalid
Samu kari