Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wani mutum daga kauyen Kwaramba a garin Gokwe na kasar Zimbabwe ya sha harbin kudajen zuma yayin da ya ke kwance turmi da tabarya da matar aure a cikin daji.
Mata shida tare da yara kanana 9 ada aka sace a yankin arewa maso gabas sun tsero daga hannun miyagun da suka sace su. Sun kwashe kwanaki shida suna tafiya.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, ya ce gwamnatin tarayya ta na cigaba da samun nasarori kan yaki da rashin tsaro a kasar nan duk da ba a gani.
A karo na biyu a cikin shekara daya, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya kori Mu'azu Magaji daga mukamin da ya nada shi na shugabancin aikin bututun iskar gas.
Malam Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna ya nada Khalil Nur Khalil, mai shekaru 28 a matsayin shugaban cibiyar habaka zuba hannu jari ta jihar Kaduna,KADIPA.
Sanata Dino Melaye a cikin ranakun karshen makon da ya gabata ya bayyana a jirgin tsohon gwamnan jihar Abia kuma Sanata mai ci a yanzu, Sanata Orji Uzor Kalu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin ya bude taron kwanaki biyu na duba kwazo da ayyukan ministocinsa a Abuja yayi da ake ta rade-radin zai kori wasu.
Okezie Ikpeazu, gwamnan jihar Abia, ya ce 'yan awaren Indigenous People of Biafra (IPOB) ba su kai 'yan bindigan arewa maso gabas ko arewa ta yamma gurbata ba.
Dakarun sojin Najeriya a safiyar Lahadi sun bankado harin da 'yan ta'adda suka kai garin Aulari da ka karamar hukumar Bama ta jihar Borno,Sun sheke wasu a ciki.
Aisha Khalid
Samu kari