Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Rundunar 'yan sandan jihar na cigaba da kokarin mika sabbin tuhuma ga dakataccen shugaban hukumar yaki da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Rimingado, kan zarginsa.
Dakarun sashi na 5 na atisayen Golden Dawn da aka tura Enugu sun sheke mutum 3 da aka zargin 'yan awaren kudu ne da aka fi sani da IPOB, wadanda suka kai wa.
Asiwaju Bola Tinubu, jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ya ce ya warware sarai daga jinyar da yayi sakamakon aikin da aka yi masa a guiwa a London.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello matawalle, ya ce akwai sama da mutane dubu dari bakwai da suka rasa gidajensu kuma su ke rayuwa a sansanin 'yan gudun hijira jihar.
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya ziyarci garin Banki a ranar Alhamis, gari da ya ke kusa da iyakar Najeriya da Kamaru, inda suka ci kasuwar dare.
Miyagun 'yan bindiga sun sake sako karin dalibai biyar na makarantar Bethel Baptist da ke karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna. Rabaren Israel ya tabbatar.
Femi Adesina, mai bada shawara na mausamman ga shugaban kasa kan harkokin yada labarai, ya ce ya dace a ce Sanata Eyinnaya Abaribe ya na can ya na a gidan yari.
A kalla jiga-jigan 'yan siyasa 58 tare da wadanda ke rike da ofisoshin siyasa a kasar nan suka kashe miliyoyin naira wurin kai wa jigon jam'iyyar APC, Asiwaju.
Dalibar jami'ar Bayero da ke Kano wacce masu garkuwa da mutane suka sace a tsakar birnin Kano mai suna Sakina Bello, ta tsero daga hannun miyagun da suka sace.
Aisha Khalid
Samu kari