Aisha Ahmad
3822 articles published since 27 Mar 2024
3822 articles published since 27 Mar 2024
A wannan labarin, za ku ji Naja’atu Mohammed ta zargi Tinubu da fifita Yarbawa a kan sauran mazauna Najeriya ta fuskar ayyukan ci gaba da bunkasa yanki.
A wannan labarin, za ku ji DSS ta cafke mutum 4 da ake zargi da ta’addanci da garkuwa da mutane a Sakkwato da Abuja yayin tantance maniyyata Hajji.
A wannan labarin, za ku ji yan sandan Kano sun ceto wata mata da aka sace a Minjibir, sun harbe wasu masu garkuwa, sun kama wasu a dajin Garki, a jihar Jigawa.
Wasu yan APC a Kaduna sun nemi Shugaba Tinubu da Gwamna Uba Sani da su fara shirin tsayawa takara a 2027, domin za su samu goyon bayansu a rumfunan zabe.
Za ku ji cewa an gudanar da tattaki a Kano domin nuna goyon baya ga Tinubu da Kawu Sumaila bayan sauya shekar Kawu daga NNPP zuwa APC tare da magoya bayansa.
A wannan labarin, za ku ji cewa wasu matasa sun kashe Alaramma Jabir Lawan a Kano yayin haramtacciyar kilisa, yan sanda sun ce an kama wasu da ake zargi.
Rt. Hon. Alhassan Doguwa ya ce ba sa jin tsoron kowa ya shiga APC, yana mai jaddada cewa Kano da Najeriya duk tafiyar Ganduje ce a siyasa kuma dole a bi shi.
Akalla manoma da masunta 90 ne suka mutu a hare-haren Boko Haram da ISWAP a Borno cikin watanni 5; Amnesty ta bukaci gwamnati ta dauki matakin gaggawa.
Tanko Yakasai ya ce Bola Tinubu zai samu rinjaye a zaɓen 2027, saboda goyon bayan gwamnoni da ministoci, Arewa kuma ba ta fitar da matsaya ba tukuna.
Aisha Ahmad
Samu kari