Aisha Ahmad
3523 articles published since 27 Mar 2024
3523 articles published since 27 Mar 2024
Jam'iyyar NNPP ta bayyana cewa babu kamshin gaskiya a cikin labarin da masu tawaye a jam'iyyar karkashin Major Agbor ke yadawa na cewa an kore su.
Gwamnatin jihar Kano ta jaddada rashin jin dadi kan kisan Hausawa 16 da aka yi wa a Uromi da ke Edo, inda ya nemi a tabbatar da cewa an hukunta waɗanda ake kama.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya yi addu'ar Allah Ya gafarta wa fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh AbdulAziz Dutsen Tanshi.
Marigayi, Dr. Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi, ya tunatar da jama'a muhimmanci tuna cewa kowa mai rai zai koma ga mahaliccinsa, domin a babu wanda zai dawwama.
Jam'iyyar APC ta yi watsi da rade radin da ke cewa ana yunkurin sauya mataimakin shugaban kasa a zaben 2027 bayan Arewa ta Tsakiya sun ta nemi kujerar.
Wata gagarumar iska da ta biyo bayan mamakon ruwan sama a jihar Filato ta rigurguza gidaje da rumbunan abinci sama da 70 a karamar hukumar Langtang ta Kudu.
Shugaban kasar Amurka, Donlad Trump ya bayyana sanya sababbin harajin kaya a kan wasu ƙasashen duniya, a kokarinsa ya tattaro wa kasar karin kudin shiga.
Tsohon dan takarar gwamnan PDP a Edo, Asue Ighodalo ya shaidawa jama'ar jihar cewa zai daukaka kara bayan kotu ta tabbatar wa da Monday Okpebholo kujerar gwamna.
Tsohon Sanata mai wakiltar Adamawa ta Arewa, Elisha Ishaku Abbo, ya caccaki majalisa a kan yadda ake tafiyar da dambarwa Sanata Natasha Akpoti-Uduagan.
Aisha Ahmad
Samu kari