Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Masana a ɓangaren masana'antun gine-gine na Najeriya, sun koka kan yadda yak'in Rasha da Maƙociyarta Ukraniya ya shafi farashin kayayyakin gini a Najeriya.
Jarumin Kannywood na shirin Labarina Series Mai dogon zango ya bayyana shiga takarar ɗan majalisar wakilan tarayya a babban zaben 2023 dake tafe karkashin PDP
Rahoton da ke shigowa yanzun shi ne wasu yan ta'adda sun kai hari kan jami'an tsaro a kauyen Isuofia da ke ƙaramar hukumar Aguata a jihar Anambra, kudu-Gabas.
Bayan ya rantse wa da Alƙur'ani ya umarci duk wani mamba a gwamnatinsa ya yi haka dan nesanta kansa daga zargi, gwamna Matwalle ya ce ba zai yi ƙasa a guiwa ba.
A jiya ne wasu yan bindiga suka farmaki wurin rijistar zaɓe a jihar Imo, suka kashe ma'aikacin INEC nan take, wani bidiyo da ya bayyana ya nuna yadda aka yi.
Wani matashi ɗan kimanin shekara 18 a duniya ya rasa rayuwarsa sanadin wutar lantrki yayin da yake Chajin wayarsa kirar kamfanin iPhone a jihar Delta ran Talata
Sakataren gwamnatin jihar Ebonyi ya ayyana shiga takarar kujerar dan majalisa mai wakiltar Ebonyi ta tsakiya a majalisar Dattawan tarayyan Najeriya a 2023.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, zai gana da shugabannin tsaron ƙasar nan baki ɗayan su ranar Talata mai zuwa, bayan ya gana da majalisar shuwagabanni yau.
Majalisat shuwagabannin ƙasar nan tsafgi da na kan madafun iko ta amince da watan Afrilu a matsayin lokacin kidaya ta ƙasa a shekarar 2023 bayan kammala zaɓe.
Ahmad Yusuf
Samu kari