Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Wasu yan bindiga da ake tsammanin masu kisan kai ne sun halaka wani ɗan kasuwa ɗan asalin jihar Ebonyi ranar Litinin da daddare a gaban budurwar da zai aura.
Kotun koli ta tarayyan Najeriya ta tabbatar da hukuncin Kotun ɗaukaka ƙara kan tsohon daraktan hukumar yan fansho ta ƙasa, John Yakubu, na zaman gidan Yari.
Ɗan takarar ƙujera lamba ɗaya a Najeriya karkashin inuwar babbar jam'iyyar hamayya, Pius Anyim, ya sha alwashin kawo sauyi a Najeiya cikin shekara ɗaya a mulki.
Yayin da al'ummar musulman Duniya ke cigaba da ibadar watan Ramadan, a halin yanzun sun kammala goman farko, mun tattaro wasu lokuta 5 masu muhimmanci sosai.
Kwamishinan yaɗa labarai na jihar Ondo, ya tabbatar da yin murabus daga kan kujerarsa kamar yadda tanadin doka yace saboda zai nemi mukamin siyasa a zaɓe 2023.
Gwamnan jihar Ondo ya ƙara tunatar da hadimansa da masu rike da ofisoshin gwamnati waɗan da ke da burin shiga siyasa a zaɓe mai zuwa su aje mukamansu kafin.
Rahoton da muke samu daga jihar Taraba sun nuna cewa wasu tsagerun yan bindiga sun halaka hakimi a cikin masallaci dake garin Maisamari, ƙaramar hukumar Sardaun
Farfesa Yemi, Osinbajo, mataimakin shugaban Najeriya, ya shirya cin abincin buɗe baki tare da yan majalisar dattawa na jam'iyyar APC yau Talata a Aguda House.
Alamu sun nun cewa shugaban ƙungiyar gwamnonin APC da tsohon gwamnan Ogun sun kammala shirin ayyana shiga takarar kujera lamba ɗaya a Najeriya a zaɓen 2023.
Ahmad Yusuf
Samu kari