Ahmad Yusuf
12045 articles published since 01 Mar 2021
12045 articles published since 01 Mar 2021
Yayin da rage sauran watanni biyu da wasu 'yan kwanaki zangon mulkinsa ya kate, gwamna Dave Umahi na jihar Ebonyi ya naɗa wasu mutane 30 a matsayin hadimai.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta ayyana ɗan takarar gwamna na PDP a matsayin wanda ya samu nasarar lashe zaben jihar Enugu nai cike da ruɗani.
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta cafke zababben ɗan majalisar dokokin jihar Ogun na PDP, Damilare Bello, bisa zargin hannu a kitsa zanga-zangar Sagamu.
Gwamnan jihar Ebonyi dake kudu maso gabashin Najeriya, Dave Umahi, ya shawarci tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar da Peter Obi bayan sun faɗi zabe.
Mai magana da yawun zababben shugaban kasa, Tunde Tahman ya bayyana kasashe da kuma dalilan da suka sa Bola Ahmed Tinubu ya yi tafiya zuwa kasar waje jiya.
Daga karshe, hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa watau INEC ta bayyana sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar karshe wacce ta kawo rudani a Jihar Abiya.
Wasu bayanai da muka samu sun nuna cewa wasu yan ta'adda sun yi wa yan banga kwantan bauna, sun sheka akalla guda 51 a karamar hukumar Maru, jihar Zamfara.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana matsayar da gwamnonin G5 suka cimma wa gabanin zabem shugaban kasa wanda aka kammala makonnin da suka gabata .
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa ta sanar da cewa ta feɗe dukkan sakamakon zaben gwamna da yan majalisun jihohi wanda ya gudana ranar Asabar da ta gabata.
Ahmad Yusuf
Samu kari