Ahmad Yusuf
12045 articles published since 01 Mar 2021
12045 articles published since 01 Mar 2021
Bayan kammala babban zaben wannan shekarar, an samu sabbin fuskokin da wannan ne karo na farko da zasu hau kujerar mulki a jihohinsu bayan nasarar da suka samu.
Gwamna Ben Ayade na jihar Kuros Riba, ya sallami biyu daga cikin manyan hadimansa, ya sanar da sunayen wadanda zasu maye gurbinsu nan take ba bata lokaci .
Jam'iyyar PDP mai mulkin jihar Ribas ya kama hanyar lashe zaben gwamnan da aka kammala ranar 18 ga watan Maris, 2023 bayan nasara a kananan hukumomi 23 reras.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, ya samu nasara a kudirinsa na tazarce kan kujerarasa bayan INEC ta sanar da sakamakon zaben da aka gama.
Bayan kammala tattara sakamako daga kananan hukumomi, jami'in dake tattara sakamako a Ebonyi ya ayyana dan takarar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna.
Sanata Aishatu Binani, na shirin kafa tatihi a Najeriya a kokarinta na zama gwamna Mace ta farko a jihar Adamawa karkashin APC, Fintiri na fafatukar tazarce.
Jam'iyyar APC ta kwace mulki daga hannun PDP, INEC ta ayyana babban Malamin coci, Rabaran Hyacinth Alia, a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan da aka gama.
Dan takarar mataimakin shugaban ƙasa ya yi nasarar kawo wa PDP jiharsa a zaben gwamna, haka nan APC ta rasa jihar Filato, jihar Daraktan Kamfen Bola Tinubu.
A halin yanzun INEC ta fara tattara sakamakon zaben gwamna a juhar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya, fafatawa ce tsakanin Kauran Bauchi da tsohon soja.
Ahmad Yusuf
Samu kari