Ahmad Yusuf
12042 articles published since 01 Mar 2021
12042 articles published since 01 Mar 2021
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma dan takarar shugaban ƙasa a inuwar NNPP mai kayan daɗi, Rabiu Musa Kwankwaso, ya roki yan siyasa si daina satar kuɗin talakawa.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya ce ba ya tunanin sauya sheka a halin yanzu amma zai goyi bayan gwamnatin zababben shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Tinubu.
Shugaban ƙasa mai barin gado, Muhammadu Buhari, ya ve ba bu tantama cewa Najeriya zata ƙara bunƙasa karƙashin jagorancin zababben shugaban kasa, Bola Ahmed.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya yi ikirarin cewa masu cin hancu a fadar shugaban kasa kuma su ne suka ƙulla masa makircin faduwa zaben Sanata a 2023.
Zababben shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ce ba zai bauwa yan Najeriya kunya ba domin ya fahimci girman tsammaninsuda amanar da suka ɗora masa.
Shugaban Najeriya mai barin gado, Muhammadu Buhari, ya umarci baki ɗaya Ministocinsa su koma kan aiki har zuwa rana karshe da zai miƙa mulki sai su sauka tare.
Gwamnan jihar Benuwai mai barin gado, Samuel Ortom, na PDP ya ce idan ya so zai iya komawa aikin jarida bayan mulkinsa ya kare ranar 29 ga watan Mayu, 2023.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya yi bakwana da ministocinsa a taron FEC na ranar Laraba, ya ce zai maida hankali kan ayyukan da suka rasa ƙulawarsa tun 2015.
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamna a jihar Legas ta yi fatali da karrraki biyu na jam'iyyun APC da APP wanda suka ƙalubalanci nasarar gwamna Sanwo-Olu.
Ahmad Yusuf
Samu kari