Ahmad Yusuf
12042 articles published since 01 Mar 2021
12042 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya, ya yi nasarar zama sabon shugaban ƙungiyar gwamnonin jihohin arewacin Najeriya (NSGF) zai shafe tsawon shekaru 4.
Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule, ya rasa ɗan uwansa mai suna, Musa Sule wanda aka fi sani da Labaran sakamakon hatsarin mota da ya rutsa da shi ranar Asabar.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo, mamban jam'iyyar PDP ya rushe majalisar zartarwan jiharsa kuma ya sallami duk wani mai rike muƙamin siyasa daga yau Talata.
Kotun sauraron ƙarar zaben shugaban ƙasa a Najeriya ta amince wa Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP ta baje kolin hujjojinsa cikin makonni 3 kamar yadda ya nema.
Dan takarar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, ya samu adadin mako uku daga wurin Kotun zaɓe domin tabbatar da ƙorafinsa kan Tinubu.
Mai yuwuwa zababben shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa wasu jiga-jigan 'yan adawa a gwamnatinsa bayan rantsarwa ranar 29 ga watan Mayu, 2023.
Hukumar kula da harkokin alhazan Najeriya (NAHCON) ta ce kowane maniyyaci zai kara adadin dala $100 kan kowace kujeɗa sakamakon rikicin da ake a ƙasar Sudan.
Hawaye sun fara kwaranya a fuskoki yayin da Farfesa na farko a fannin Geology, Farfeaa Mosobalaje Olaloye Oyawoye ya kwanta dama bayan cika shekaru 92 a duniya.
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya rushe majalisar zartaswan gwamnatinsa yayin da yake shirye-shiryen barin Ofis ranar 29 ga watan Mayu, 2023
Ahmad Yusuf
Samu kari