Abdullahi Abubakar
7243 articles published since 28 Afi 2023
7243 articles published since 28 Afi 2023
Jam’iyyar APC ta dage zaben fitar da gwani na shugaban kasa daga 15-16 ga Mayu zuwa 23 ga Mayu 2026, yayin da na gwamna zai gudana 21 ga Mayun 2026.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya umurci sojojin ruwa su harbe duk jirgin Iran da ke shimfida bam a mashigin Hormuz, yana mai jaddada cikakken iko.
Hukumar DSS ta nemi kotu ta ɓoye sunayen shaidu a shari’ar Nasir El-Rufai, tana mai cewa hakan na da muhimmanci domin kare lafiyarsu daga yiwuwar barazana.
Majiyoyi sun ce shugaba Bola Tinubu ya ƙi bukatar sanatoci na samun tikitin takara kai tsaye, yana mai jaddada cewa gwamnonin jihohi su na da ikon yanke hukunci.
Wani lauya ya bayyana cewa shari’ar Aminu Babba Dan’agundi a Kotun Koli ba ta shafi sarautar Kano ba, kuma ba ta kunshi cire ko mayar da wani sarki ba.
Karamin Ministan tsaron Najeriya, Bello Matawalle, ya karyata zargin yunƙurin bada cin hanci ga jami’in Amurka, yana mai cewa labarin ƙarya ne mara tushe.
Wasu sababbin bayanai na ci gaba da fitowa kan dalilin da ya sa Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sallami ministan kudi, Wale Edun tare da maye gurbinsa nan take.
Abdullahi Abubakar
Samu kari