Abdullahi Abubakar
7243 articles published since 28 Afi 2023
7243 articles published since 28 Afi 2023
Wani kamfanin da ke kera kororon roba, Karex ya bayyana cewa farashin kayansa na iya tashi sosai bayan rikicin Iran ya haddasa tangarda a hanyoyin samar da shi.
Hukumar jin dadin Alhazai ta jihar Kano ta sanar da mutuwar wasu maniyyata guda biyu da suka rasu sakamakon hatsarin mota a yankin Rimin Gado a jihar.
‘Yar majalisa a Amurka, Kimberly Daniels ta zargi ƙaramin ministan tsaro, Bello Matawalle da yunkurin bada cin hanci domin sauya rahoton kisan Kiristoci a Nigeria.
Gwamnatin Cross River ta tabbatar da bullar cutar COVID-19, inda wani dan kasar China mai shekaru 53 ya kamu, bayan dawowa Najeriya daga kasarsa.
Gwamnatin Birtaniya ta hana wata ‘yar Amurka da ke da ra’ayin adawa da Musulunci, Valentina Gomez, shiga kasar kafin gangamin siyasa a London watan Mayun 2026.
Tsohon ministan makamashi, Sale Mamman, ya ayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamnan Taraba a 2027, yana mai bayyana hakan gaban magoya baya a Jalingo.
Ana samun korafe-korafe yayin da ake zargin Rundunar sojin Najeriya ta kashe daruruwan fararen hula bisa kuskure a hare-haren sama da suka yi kan 'yan ta'adda.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce rundunar ruwa za ta kulle mashigar Hormuz tare da dakile jiragen da suka biya Iran kudin wucewa bayan tattaunawa ta gaza.
Ƙungiyar Kwankwasiyya ƙarƙashin jagorancin Rabiu Musa Kwankwaso ta amince da kashi 30 cikin ɗari na mukaman shugabanci a jam'iyyar ADC mai adawa a Kano.
Abdullahi Abubakar
Samu kari