Abdullahi Abubakar
7243 articles published since 28 Afi 2023
7243 articles published since 28 Afi 2023
Jam’iyyar PDP mai bangaren Kabiru Turaki ta ayyana tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a matsayin dan takarar shugaban kasa na zaben 2027 duk da rashinsa.
Rundunar ƴan sanda a Ogun sun kama Sarkin Fulani na Ijebu Ode tare da wasu ƴaƴansa bayan jami'an sun gano jakar karɓar kuɗin fansa a cikin madafinsa.
Babban Alkalin Kotun Tarayya ya mayar da karar da Nafiu Bala ya shigar kan shugabancin ADC zuwa wani sabon alkali domin ci gaba da sauraron shari'ar.
Ahmed Galadima Aminu ne kadai ya samu tikitin takarar gwamna ƙarƙashin jam'iyyar APC bayan mukarraban Bola Tinubu bakwai sun yi murabus domin yin takara.
kasar Ukraine ta sanar da mutuwar wani ɗan Najeriya mai suna Ayebusiwa Olabode Victor yayin da yake yaƙi tare da dakarun kasar Rasha a yankin Kharkiv.
Ministan Tsaro a Najeriya, Christopher Musa, ya gargadi cewa duk wanda ke shirin juyin mulki a kasar yana mai cewa hakan ɓata lokaci ne kawa suke yi.
Fadar Shugaban ƙasa ta yi gargadi cewa wasu ‘yan siyasa na shirin amfani da addini wajen siyasa, suna yaɗa labaran ƙarya kafin zaɓen shekarar 2027.
Mai ba Shugaban ƙasa shawara Bayo Onanuga ya ce Bola Tinubu ya “sadaukar da rayuwarsa” domin ceton Najeriya daga durƙushewar tattalin arziki da rikicewa.
Dan takarar shugabancin Najeriya na AAC, Omoyele Sowore, ya bayyana cewa zai yi amfani da jiragen drones a matsayin Ministan Tsaro idan ya lashe 2027.
Abdullahi Abubakar
Samu kari