Abdullahi Abubakar
7243 articles published since 28 Afi 2023
7243 articles published since 28 Afi 2023
Ministan tsaron Amurka, Pete Hegseth gwamnatin ya ce Donald Trump ya umarci ma’aikatarsa ta kare Kiristocin Najeriya daga hare-haren mayakan ISIS.
Wata farar saniya .mai suna “Donald Trump” a Bangladesh ta tsira daga yanka bayan gwamnati ta dakatar da hadayar saboda yawaitar sha’awar jama’a a intanet
Gwamnatin tarayya ta amince da rage kudin tikitin jirgin kasa da kashi 50 domin saukaka wa ‘yan Najeriya tafiye-tafiyen bikin babbar salla na shekarar 2026.
Tsohon gwamnan Rivers, Rotimi Amaechi ya yi watsi da sakamakon zaben fitar da gwani na jam’iyyar ADC, yana zargin an tafka magudi a wurare da yawa.
Fitaccen faston CAC a Najeriya ya jawo cece-kuce bayan ya bayyana cewa bikin Ileya mallakin Kiristoci ne, yana mai bukatar mabiyansa su ci naman Salla.
Tsohon ministan sadarwa a Najeriya, Isa Ali Pantami, ya zama dan takarar gwamnan jam’iyyar PDP a Gombe bayan tabbatar da shi ba tare da hamayya ba.
Uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu, ta bukaci ‘yan Najeriya su rungumi zaman lafiya da hadin kai yayin bikin babbar sallah na shekarar 2026.
Wani tsohon dan majalisar Amurka mai suna Mike Arnold ya bayyana adawarsa ga duk wata tikitin takara da Rabiu Kwankwaso zai shiga tare da Peter Obi.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya lashe zaben fidda gwani na shugaban kasa na ADC a Gombe da kuri’u 139,334 bayan kayar da abokan hamayyarsa.
Abdullahi Abubakar
Samu kari