Abdullahi Abubakar
7242 articles published since 28 Afi 2023
7242 articles published since 28 Afi 2023
Jigo a jam'iyyar ADC, Kenneth Okonkwo ya ce goyon bayan Peter Obi a zaben shugaban kasa na 2027 na iya taimaka wa Bola Tinubu kai tsaye ko a kaikaice.
Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya buƙaci matasan Najeriya su guji rarrabuwar kawuna ta ƙabila da addini, su rungumi haɗin kai.
'Yan bindiga sun harbe shugaban jam'iyyar Accord a Osun, Asimiyu Ajibola, a Osogbo da dare. An kai shi asibiti, kuma likitoci sun tabbatar yana samun sauƙi.
Jam’iyyar ADC a Zamfara ta ce ɗan takararta na gwamna, Mahadi Aliyu Mohammed, bai janye daga takarar 2027 ba kamar yadda ake yaɗawa a kafafen sada zumunta.
Mai fashin baki a siyasa, Sola Kuti ya bayyana cewa matsalar Najeriya ta fi karfin mutum guda, yana mai cewa tsarin siyasa ne babban kalubalen da ke hana ci gaba.
Gwamnatin Akwa Ibom ta sallami Osborne Okon, mai taimaka wa mai ba gwamna shawara kan harkokin siyasa, bayan ya ce ya kamata Bola Tinubu ya yi murabus.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa an yi garkuwa da tsohon Ministan Wuta, Adebayo Adelabu, tare da tagwayen ‘ya’yanta a Ibadan, abin ya tayar da hankali.
Yayin da ake tunkarar zaben 2027, Babachir Lawal ya ce yana iya yin la’akari da zaben mai fafutuka kuma tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Omoyele Sowore, a 2027.
Rundunar sojin Najeriya ta kashe manyan kwamandojin ’yan ta’adda da mayaƙa sama da 50 a hare-haren sama da aka kai yankunan Kirta da Arina Ciki na Tafkin Chadi.
Abdullahi Abubakar
Samu kari