Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Karamin ministan noma da raya karkara, Mustapha Shehuri, ya bayyana cewa Najeriya ka iya fadawa halin karancin abinci saboda babu tsari mai karfi na tsaron abin
Shehin Malamin addinin Islam, Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Gumi ya yi Alla-wadai da yadda yan siyasa sukayi tururuwa zuwa daurin auren 'dan Buhari da Zahra Bayero.
Daya daga cikin lauyoyin Sunday Igboho, mai rajin kafa kasar Yarabawa, Odua Rep, Olusegun Falola, ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya zama shugaban kama karya.
Sama da mutane 50,000 a garuruwa 17 dake karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto sun yi gudun Hijra zuwa jamhuriyyar Nijar sakamakon hare-haren yan bindiga.
Kano - Abokan angon 'dan shugaba Muhammadu Buhari, Yusuf, wanda ya angwance da Zahra Ado Bayero ranar Juma'a sun yiwa direban da ya kaisu ihsani mai ban mamaki.
Wasu fusatattun matasa a garin Jeddo, karamar hukumar Okpe ta jihar Delta sun Masallacin Musulmai kurmus don zanga-zangan kisan shugaban yan bangan yankin.
An yi awon gaba da dimbin mutane sakamakon mumunan harin da tsagerun yan bindiga suka kai garin Rimi, a karamar hukumar Bakura jihar Zamfara, ranar Juma'a.
Mai martaba Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, bai halarci daurin auren diyar kaninsa Sarkin Bichi, Nasiru Bayero, da aka daura ranar Juma'a a garin Bichi ba ranar.
Akalla yan bindiga tara sun rasa rayukansu sakamakon rashin jituwa da ya auku tsakanin bangarorin tsagerun daban-daban a karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari