
Author's articles







Majalisar dattawar Najeriya ta bayyana cewa zata gudanar da sabon bincike kan tsohon Alkalin Alkalan Najeriya, CJN Tanko Mohammad bisa zargin rashawa da sauran.

Tsagerun kungiyar masu rajin kafa kasar Biafra (IPOB) ta umurci yan jihohin Igbo da kada su sake su fito yau Talata. Mai magana da yawun kungiyar, Emma Powerfu

Sheikh Muhammad Bn Uthman, Malamin addini ne mazauni jihar kuma Limamin Masallacin Sahaba dake Kundila, Maiduguri Road, Kano. Ya yi rubutu kan wannan batu.

Jam’ian hukumar DSS sun kai simame wani gida dake JMDB quarters, unguwar Tudun Wada dake karamar hukumar Jos ta Arewa inda ta ceto yara 21, cikinsu har da Almaj

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bar Kigali, Kasar Rwanda kuma ya dira a birnin tarayya Abuja ranar Lahadi. A baya mun rahoto cewa Shugaban kasan a ranar Larab

Shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA), Muhammad Buba Marwa yace shari'ar da ake da tsohon mataimakin kwamishinan dan sanda, Abba Kyari b
Abdul Rahman Rashid
Samu kari