Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Kungiyoyin kwallon Firimiya Lig, Chelsea, Man City da Manchester United sun shiga jerin kungiyoyin kwallo mafi daraja a duniya. Kungiyoyin Ingila biyu ke gaba.
Rikici ya barke tsakanin 'yan uwa mabiya akidar Shi'a da jami'an hukumar yan sanda a cibiyar daular Usmaniyya yayin Muzaharar ranar Ashura da akayi ranar Alhami
Wata babbar kotun tarayya dake Abuja ranar Alhamis ta ki amincewa da bukatar hana hukumar yan sanda da Antoni Janar damke Abba Kyari da kuma mikashi ga Amurka.
Shugaba Muhammadu Buhari ya lashi takobin cewa ba zai yiwu ya bar mulki a kunyace ba idan ya karashe wa'adinsa na biyu a shekarar 2023. Ya bayyana hakan yayin.
Hukumar makarantar fasaha ta jihar Nasarawa watau Naspoly ta fittitiki dalibar 51 kan laifin satar amsa a jarabawar da aka gudanar a kakar karatun 2019/2020.
Hukumar yan sandan jihar Zamfara ta samu nasarar ceto mutum 12 da cikin wadandayan bindiga suka sace a jihar Zamfara, kakakin hukumar Mohammed Shehu ya bayyana.
Wani dan Najeriya mai shekaru 11 kacal da haihuwa, Musa Mustapha, ya zama zakaran dan wasan Tebir na yan kasa da shekara11 a duniya. Dan yaron yace bai jin dadi
Gwamnatin kasar Tanzania ya yi kira da babban murya ga wasu mazaje dake takaran nono da 'yayansu cewa su daina saboda hakan na hana jariran samu isasshen abinci
Jimmillan kudin da gwamnatin tarayya ta karba bashi daga hannun babbar bankin Najeriya CBN ya kai N15.51tn, sabanin N640bn kafin hawa mulkin shugaba Buhari.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari