Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Karamin Ministan ilimin Najeriya Emeka Nwajuiba, ya bayyana cewa za'a fara biyan Malaman Makarantu sabon albashin da Shugaba Buhari ya musu alkawari daga Junair
Wasu yan bindiga sun budewa tawagar motocin dan majalisar wakilan tarayya mai wakiltar mazabar Nnewi North, Nnewi South/Ekwusigo, Chris Emeka Azubogu, wuta.
Kungiyar masu masana'antun ruwan leda a birnin tarayya Abuja sun sanar karin Farashin ruwa sakamakon hauhawar da farashin abubuwa da keyi a fadin tarayya..
Gwamnatin Kaduna ta bi sahun makwabtanta na yankin Arewa maso yamma; Kastina da Zamfara wajen kafa sabbin dokoki don dakile matsalar tsaro da ya addabi jihar.
Karon farko a tarihin Kasar Saudiyya, mata a kasar Saudiyya sun yi musharaka a bikin tunawa da ranar kafa kasar ta Saudiyya.Ana murnar ranar Saudiyya ne kowace
Wasu yan bindiga sun bindige wasu Shanu dake kiwo a garin Oba, karamar hukumar Idemili-South a jihar Anambra. Makiyayan dake kiwon Shanun da mutanen gari sun.
Hukumomin sabuwar jami'ar Al-Istiqama dake garin Sumaila, sun nada Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, a matsayin Uban jami'ar na farko tun bayan.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i ya sanar da al'ummarsa jiharsa cewa su shirya za'a kaste layukan sadarwarsu saboda ana shirin afkawa yan bindiga dak
Shahrarren Lauya, Ebun-Olu Adegboruwa (SAN), ya bayyana cewa kundin tsarin mulkin Najeriya ta 1999 ta halalta tsarin kama-kama na mukamin shugabancin kasa.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari