Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Wasu yan bindiga sun yi awon gaba da Air Vice Marshal Sikiru Smith (retd.), a unguwar Ajah dake jihar Legas, rahoton Punch. Wanda aka sace tsohon babban Soja ne
Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, ya jagoranci rantsarwa tare da mika takardar kama aiki ga sabon Sarkin Gaya, Alhaji Aliyu Ibrahim.
Jigawa - Masarautar Gumel ta kafa sabbin dokoki 19 don kayyade kayan aure a yankinta domin saukakawa matasa aure sakamakon halin da al'umma ke fama da shi.
Ana tsoron akalla mutum talatin sun rasa rayukansu yayinda aka kona gidaje a kauyukan Madamai da Abun dake karamar hukumar Kachia dake Kudancin jihar Kaduna.
Wasu batagari sun bankawa motar dake dauke da kayan miya wuta a jihar Enugu ranar Litinin bayan kungiyar rajin kafa kasar Biyafara IPOB ta kafa dokar hana fita.
Shugabannin yankin Arewacin Najeriya sun taru a gidan gwamnatin jihar Kaduna domin tattauna matsalolin tsaron, zaman lafiya da cigaba da suka addabi yankin.
Gwamnatin tarayya ta ce ta kashe akalla bilyan biyu wajen ciyar da daliban makarantun jihar Adamawa kadai karkashin shirin ciyar da dalibai a fadin tarayya.
Wasu da ake zargin yan ta'addan Boko Haram/ISWAP sun budewa jami'an Sojojin Najeriya wuta ranar Juma'a yayinda suke hanyarsu ta zuwa Maiduguri daga Marte..
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya nada Sarkin Kano an 14, Muhammadu Sanusi na biyu, a matsayin sabon Cansalan Jami'ar jihar Kaduna KASU a ranar Asabar.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari