Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Rundunar sojin Najeriya a ranar Talata sun kai farmaki kauyen Azagbene dake karamar hukumar Ekeremor a jihar Bayelsa inda suke neman yan bindigan da suka kashe jami'an Soji biyu.
Jami'an yan sandan jihar Jigawa sun damke wani matashi dan shekara 25, Jamilu Harisu, da laifin kashe mahaifinsa mai shekaru 70. Matashin, wanda ake zargi ya aikata aika-aikan ne saboda ya debi kwayoyi kafin ya kai wa mahaifinsa
Kwana biyu kenan ana zub da jini a birnin tarayya Abuja yayinda yan kungiyar IMN wadanda akafi sani da yan Shi'a suka sake gwabzawa da jami'an yan sandan Najeriya a zanga-zangar da suka gudanar a shahrarriyar kasuwar Banex dake Wu
Labarin da ke shigowa daga majalisar dattawa da duminsa na nuna cewa shugaba Buhari ya aika sunayen ministoci 43 majalisar dattawa domin tantancesu kafin tabbatar da su.
Mataimakin kwamishanan yan sanda mai kula da ayyukan hukumar a birnin tarayya Abuja ya rigamu gidan gaskiya. DCP Usman Umar, ya rasu ne a ranar Litinin, 22 ga wtaan Yuli sakamakon rikicin da ya barke tsakanin yan Shi'a da jami'an
A yanzu haka, wani sashen ma'aikatar hukumar bada agaji na gaggawa ta kasa wato NEMA dake Abuja na ci bal-bal. Hakazalika an bankawa motocin hukumar biyu wuta kuma jami'an kwana-kwana na cikin kashe wutan yanzu
Mabiya Sheik Ibrahim El-Zakzaky wadanda aka fi sani da Shi'a sun cigaba da gudanar da zanga-zanga duk da umurnin hukumar yan sanda da ta hana taro a birnin tarayya illa farfajiyar Unity Fountain.
Hukumar yan sanda a ranar Alhamis ta gurfanar da wasu matasa biyu a kotun Grade 1 dake unguwar Kabusa Abuja kan tuhumar aikata luwadi.
Shugaba Muhammadu Buhari ya aika sakon ta'aziyyarsa ha tsohon gwamnan jihar Kaduna kuma tsohon shugaba jam'iyyar PDP, Ahmed Mohammed Makarfi, bisa ga rashin mahaifinsa, Alhaji Muhammadu Na'iya, Majidadin Zazzau.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari