Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Hukumar dabbaka shari'ar Musulunci, Hisbah, a Jigawa ta damke mutane 48 da kwalayen barasa 37 a karamar hukumar Taura na jihar. Kwamandan hukumar, Ibrahim Dahiru, ya bayyana hakan ga manema labarai ne ranar Talata, 9 ga wtaan Yuli
A ranar Litinin, wani babban kotun jihar Legas dake Igbosere ta gurfanar da wasu yaran mota da suka daure wani matashi mai suna, Nse-Obong Idodo, kuma sukayi masa dukan tsiya kan laifin satar waya.
Haifaffen dan El-Zakzaky, Mohammed Ibraheem Zakzaky ya bayyana damuwarsa kan lafiyar mahaifinsa da kuma tsoron zai iya mutuwa cikin kowani lokaci.
Mutane 19 sun rasa rayukansu yayinda kimanin mutane 7 suka jikkata a mumunan hadarin mota da ya fari a Dinyar Madiga, kusa da karamar hukumar Takai a jihar Kano.
Rahoton da muke samu na nuna cewa ana cigaba da garkuwa da mutane da a hanyar Abuja zuwa Kaduna yayinda yan bindigan sukayi awon gaba da fasinjojin mota kirar Golf da safiyar Litinin, 8 ga watan Yuli, 2019.
Da yiwuwan sanata Elisha Ishaku Abbo ya kwana a kurkukun yan sanda yau bayan mika kansa ga hukumar domin bincike kan zargin da ake yi masa na cin zarafin wata matar aure.
Rahoton Daily Nigerian ya bayyana cewa Sanata Elisha Ishaku Abbo, dan majalisar dattawan da ake zargi da dukan wata mata a shagon siyar kayayyakin tsiraici a Abuja, yana dauke da cutar Kanjamau.
Da safiyar yau Talata, 2 ga watan Yuli 2019, mun kawo muku rahoton cewa masu garkuwa da mutane sun sako surukin dogarin shugaba Muhammadu Buhari wanda ya kasance magajin Daura, Alhaji Musa Umar.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ta zabi tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Sanata Abdullahi Adamu, matsayin shugaban masu rinjaye a majalisar dattawa, hakazalika tsohon gwamnan jihar Abiya, Orji Uzor Kalu, matsayin bulaliya
Abdul Rahman Rashid
Samu kari