Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Sabon binciken cibiyar kiwon lafiyar kasar Amurka ya bayyana cewa kwayar cutar Coronavirus na iya rayuwa cikin iska da kan abubuwa na tsawon kwanaki da dama.
Hukumar sojin saman Najeriya ta bayyana cewa ta kashe yan bindiga da dama a ruwan wutan da tayi musu a garin Walawa, Yadi da tsaunin Kuduru dake jihar Kaduna.
Gwamnatin tarayya ta haramtawa dukkan ma'aikatanta daga kan ministoci zuwa sakatarorin din-din-din da diraktocin ma'aikatu, tafiya kasar wajen saboda cutar Coro
Shugaban uwar jamiyyar All Progressives Congress, APC, Adams Oshiomhole, ya sanar da yafewa mataimakinsa na yankin Arewa, Lawan Shuaibu, da mataimakinsa na Arew
A ranar Litinin, hukumar yan sanda a jihar Sokoto ta alanta hana hawa babur da keke a daidaita sahu a kwaryar jihar daga karfe 11 na dare zuwa 6 na safiya.
Tamkar mage mai rai bakwai, shugaban jamiyyar All Progressives Congress (APC) Adams Aliyu Oshiomole, ya samu nasara kan wadanda sukayi kokarin tunbukesa daga ka
Diraktan bankin cigaban nahiyar Afrika, shiyar Najeriya, Ebrima Faal, ya laburta cewa yan Najeriya na kasha kimanin bilyan 14 a shekara kan na-urar janareto da
A ranar Litinin, kasar Ghana ta kulle dukkan makarantu da jamiointa da duk wani taro domin takaita yaduwar cutar Coronavirus da ta addabi duniya wannan shekaran
Jagorancin Masallaci na uku mafi falala ga mabiya addinin Islama sun alanta kulle Masallacin Qudus dake kasar Faladin sakamakon annobar Coronavirus da ta addabi
Abdul Rahman Rashid
Samu kari