Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da zaman majalisar zartarwa jamiyyar All Progressives Congress APC da aka shirya yi ranar Talata 17 ga Maris, 2020 ba tare da
Ministan kiwon lafiya, Dakta Osagie Enahire, ya bayyana cewa nan ba da dadewa ba za a sallami dan kasar Italiyan da ya kawo Coronavirus Najeriya, ya samu sauki
Hadimin shugaba Muhammadu Buhari kan sabbin kafafen yada labarai, Bashir Ahmad, ya bayyana cewa shugaban kasa ne ya umurci gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai,
Shugabannin makarantar Albany International School, Zariya sun tabbatar da mutuwar dalibi daya dan ajin sakandare 3 mai suna Abdurahman Doko, a gobarar da ta ta
Jamian hukumar yan sandan Najeriya sun samu nasarar ceto matasa masu bautar kasa hudu da masu garkuwa da mutane suka sace a ranar Litinin a jihar Katsina.
Gwamnatin jihar Kaduna karkashin Nasir El-Rufai ta alanta tunbukekken sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II a matsayin sabon Cansalan jami'ar jihar Kaduna KASU.
Fadar shugaban kasa ta yi martani kan zarge-zargen da ake yi cewa da sanin shugaba Muhammadu Buhari aka tunbuke tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu.
Dirakta Manajan kamfanin man feturin Najeriya NNPC, Mele Kyari, a ranar Laraba ya bayyana cewa akwai barazana ga tattalin arzikin Najerya muddin ba a shawo k
Shugabar hukumar tashar jiragen ruwa NPA, Hadiza Usman, ta karyata zargin da ake mata na cewar tana soyayya da gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, kuma wai hakan bane yasa aka bata matsayin shugar NPA.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari