Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Sakataren Gwamnatin jihar Neja ya sanar da janye dokar ta baci da ta sanya a jihar inda aka haramtawa mutane zirga-zirga saboda tsoron yaduwar cutar Coronavirus
Jami'an tsaron tabbatar da dokar hana fita a birnin tarayya Abuja karkashin jagorancin kwamishanan yan sandan FCT, Bala Ciroma, sun damke motoci 51, babura 46.
Hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane biyar(5) da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar
Gwamnatin jihar Bauchi ta sake waiwaye kan wata sanarwa da ta fitar na sanya dokar ta baci da zata rufe jihar na tsawon kwanaki 14 domin dakile shiga da yaduwar
Wani mai fama da cutar Coronavirus dake killace a asibitin cututtuka dake Yaba, Legas ya samu lafiya kuma tuni an sallamesa. Gwamnan jihar, Babajide Sanwo-Olu y
Mutane bakwai kacal suka halarci taron gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru, ind aya aurar da diyarsa ranar Asabar yana mai biyayya ga dokokin hana yaduwa.
A ranar Alhamis, gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta samu nasarar gano mutane 3,550 cikin 5000 da ake nema wadanda suka hadu tabbatattun masu dauke da CIVD-19.
Gwamnatin jihar Osun ta alanta neman mutane shida masu cutar Coronavirus ruwa a jallo bayan sun gudu daga inda aka killacesu a Ejigbo, jihar Osun ranar Juma'a.
Ministan labarai da al'adu, Lai Mohammed, ya ce gwamnati ba za ta bayar da gawawwakin wadanda suka mutu sakamakon cutar Coronavirus (COVID-19) ga iyalansu ba.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari