Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya wato NCDC ta sanar da cewa an samu karuwar mutane goma da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya.
Gwamnatin jihar Legas ta alanta sallamar masu fama da cutar Coronavirus 11 daga asibitin dake unguwar Yaba. Gwamnan jihar, Babajide Sanwoolu, da kansa ya sanar.
Shugaban kungiyar likitoci a Najeriya, Aliyu Sokomba, ya ce daya daga cikin mambobin kungiyarsa mai jinyar masu cutar Coronavirus ya kamu da cutar daga wani.
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta saki jerin lambobin jiha-jiha da mutum zai iya kira idan ya bukaci magana ko gwaji. Cibiyar ta jaddada cewa
Gwamnatin jihar Cross River ta tuhumci jami’an hukumar yan sandan Najeriya da laifin yiwa yunkurin da gwamnatin jihar keyi na hana cutar Coronavirus shiga jihar
DOmin saukake dokar ta bacin da aka sanyawa mazauna jihar Legas, Ogun da birnin taraya Abuja, gwamnatin tarayya ta sanar da cewa dukkan kasuwanni zasu iya budew
Wani direban motan haya da ya kamu da cutar Coronavirus ya gudu daga inda aka killaceshi a garin Bida, jihar Neja kuma an alanta nemansa ruwa a jallo yanzu.
Gwamnatin tarayya ta kaddamar biyan kudi N20,000 ga wadanda ta siffanta matsayin yan Najeriya mafi fama da talauci 5000 a kowace jiha. Ministar walwal, manajin
Kamfanonin samar da wutan lantarkin Najeriya GenCos, sun yi alkawarin tabbatar da cewa ana cigaba da samun isasshen wuta a kasar wannan lokacin na zama a gida.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari