Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnatin tarayya ta aika sabon kasafin kudin tarayya majalisar dokokin tarayya domin sake dubawa saboda halin da kasa ke ciki na annobar cutar Coronavirus.
Ofishin akawunta janar na tarayya na ci bal-bal yanzu haka. Ginin da aka fi sani da 'Gidan baitul mali' wato Treasury House' na kusa da hedkwatar hukumar yan.
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane goma sha shida (16) da suka kamu da annobarcutar Coronavirus (#COVID19).
Jami'an tsaro sun garkame wani dan Najeriya mai fama da cutar Coronavirus kan laifin gantsarawa wata ma'aikaciyar jinya yar kasar Sin cizo a fuska don ta hanash
Mutane bakwai (7) dake killace a asibitin jamiar Abuja UATH bayan sun kamu da cutar COVID-19 (Coronavirus) a makonni baya sun samu lafiya kuma an sallamesu.
Wata budurwa wacce ta samu waraka daga cutar Coronavirus a jihar Legas mai suna, Ayodeji Osowobi, ta bayyana abubuwan da ta fuskanta killace a asibiti saboda.
Gwamnatin jihar Legas a ranar Alhamis ta sanar da kara sallamar wata mai fama da cutar Coronavirus daga asibitin jihar bayan kwashe kwanaki tana jinya a jihar.
Hukumar tabbatar da sihhancin magunguna da abinci a Najeriya NAFDAC a ranar Litinin ta fargar da yan Najeriya kan yaduwar jabun kwayoyin maganin Chloroquine.
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane shida (6) da suka kamuwa da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari