Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Kakakin hukumar gidajen gyara halin Najeriya, Chuks Njoku, ya bayyana cewa tsaffin gwamnonin aka jefa gidan yari kan laifin rashawa da almundahana basu cikin.
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya wato NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane goma sha bakwai (17) da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya.
Ministan wutan lantarki, Saleh Mamman, ya ce basu kammala tattaunawa da kamfanonin da ke rarraba wuta lantarki ba kan lamarin baiwa yan Najeriya wuta kyauta.
Gwammnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya sanar da cewa an kara sallamar mutane biyar daga asibitin jinyar masu cututtuka IDO dake unguwar Yaba ta jihar.
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano karkashin jagorancin Alhaji Ismail Afakallah ta yi sulhu da gidan talabijin Arewa24 bayan takaddama da suka samu a farkon.
Yayinda duniya ke cigaba da laluben maganin cutar Coronavirus bayan kwanaki 100 da bullowarta, Mai alfarma sarkin Musulmi ya baiwa kungiyar kiwon lafiyar duniya
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta kammala kafa cibiyar gwajin cutar Coronavirus a asibitin koyarwar Malam Aminu Kano dake jihar Kano, ta fark
Wani Malami kuma masanin ilmin kwayoyin cuta, Farfesa Sunday Omilabi, ya bayyana cewa duk wanda ya samu warkewa daga cutar Coronavirus ya samu wani irin garkuwa
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, ya bayyanawa duniya cewa ya Allag ya bashi waraka daga cutar Coronavirus bayan gwaji na biyu da aka yi masa.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari