Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa tsohon kwamishan ayyuka na jihar Kano, Muazu Magaji, ya kamu da cutar Coronavirus. Ya bayyana hakan da kansa.
Cibiyar hana yaduwar cututtuka a Najeriya watau NCDC ta sanar da samun karin mutane 195 da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Laraba.
Wata kungiyar masu bincike a Jami'ar Fasaha ta Akure dake jihar Ondo ta yi bincike kan muhimmancin ta'ammali da wasu 'ya'yan itatuwa masu bunkasa garkuwar jiki.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-olu, ya sanar da labarin sallamar masu jinyar cutar Coronavirus 37 yau Laraba , 6 ga watan maris, 2020 a jiharsa kadai.
Tun a ranar Talata 28 ga watan Afrilu, kwamitin zartarwa na Asusun Lamunin ya amince da bukatar gwamnatin Najeriya bayan da ta nemi tallafin kudin har $3.4bn.
Yan Najeriya sun yi ca kan mai magana da yawunsa shugaban kasa, Femi Adesina a kafafen raayi da sada zumunta kan maganar isgilin da ya yiwa wani yan Najeriya.
Najeriya ta bayyana shirin fara kwaso 'yan kasarta da suka kasa dawo gida a wasu kasashen ketare sakamakon hana zirga-zirgar da annobar korona ta yi a yanzu.
Shahararren dan wasan gaba na kungiyar Juventus Cristiano Ronaldo ya koma kasar Italiya yayin da ake daf da dawo da ci gaban gasar Serie A nan ba da dade wa ba.
Kakakin shugaban kasa Mallam Garba Shehu, ya ce gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta za kashe kudaden ne wajen kammala ayyukan samar da ababen more rayuwa.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari