Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa a kasa watau NCDC ta ce annobar cutar covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 146 a fadin Najeriya, jihohin Legas da Kano.
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da sallamar masu fama da cutar Coronavirus 12 dake jinya a cibiyar killacewanta a yau ranar Talata, 12 ga watan Mayu, 2020.
Gwamnatin jihat Sokoto ta sanar da sallamar masu fama da cutar nan mai toshe numfashi watau Coronavirus 22 cikin 75 dake jinya a cibiyar killacewa dake Amanawa.
A ranar Talata, 12 ga watan Mayu, shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya tura wa majalisar dattawan Najeriya sunayen jakadu 42 da zai nada domin ta tantance su.
Shugaban majalisar ya fusata da wasu daga cikin abokanan aikinsa, da suka saba wa dokokin da muhukuntan lafiya suka shar'anta na dakile yaduwar cutar korona.
A wani sabon sako na daukan sauti, an ji muryar jagoran kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau, yana rusa kuka yana neman kariyar Allah daga sojojin Najeriya.
Hukumar Lafiya ta Duniya ta fitar da wasu sharudda shida da dole sai shugabannin duniya sun cika kafin su cire dokar kulle da suka sanya saboda cutar korona.
Gabanin ajali ya katse masa hanzari, Marigayi Alhassan ya kasance daya daga cikin manyan dattawa na unguwar Koki da ke karkashin karamar hukumar cikin birni.
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje, ya bayyana cewa masu suka gami da hayaniya saboda an sassauta dokar hana fita a jihar ba su san komai ba game da jihar.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari