Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Masu hakar kabari a jihar Kano da ke yankin Arewa maso Yamma, sun bayyana damuwarsu matuka kan yadda likafar yawan mace-mace ke ci gaba a jihar babu sassauci.
Gwamnatin Legas ta sanar da sallamar mutane 42 daga cibiyar killacewa masu jinya bayan gwaji biyu daban-daban sun nuna cewa sun samu waraka daga cutar korona.
Cikin wani yanayi na bazata, a ranar Juma'a 8 ga watan Mayun 2020, kotun koli ta soke hukuncin da aka yankewa tsohon gwamnan jihar Abia, Sanata Orji Uzor Kalu.
Kwamishanan lafiyan jihar Legas, Farfesa Akin Abayomi, ya ce nan da watan Yuli zuwa Agusta, za a samu kimanin kamuwar mutane 120,000 da Coronavirus a jihar.
Taskar bayanai ta NCDC a ranar Alhamis, 7 ga watan Mayu, ta ce cutar korona ta harbi mutane 3526 yayin da tuni mutum 601 suka warke tun bayan bullarta a kasar.
Ministar kudin Najeriya Hajiya Zainab Ahmed ta fayyace girman karayar tattalin arziki da ke tunkaro kasar a sanadiyar annobar korona da ta tsayar da duniya cik.
Kari na biyu cikin mako, masu fama da cutar Korona a jihar Gombe sun sake gudanar da zanga-zanga kan rashin kyakkyawawan kula da ake basu a wajen killacesu.
Kwamishinan lafiya na jihar Kogi, Dr Haruna ya ce duk wata tilastawa, ba za ta sanya gwamnatin Kogi ta ayyana bullar cutar korona ba alhalin babu cutar a jihar.
Orji Uzor Kalu, tsohon gwamna/Sanata mai ci da aka tura kurkuku kan laifin almundahanan kudin jiharsa ya shaki iskar yanci yayinda aka sakeshi daga gidan yari.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari