Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnati jihar Kaduna a Arewacin Najeriya, ta sake sallamar karin almajirai 35 wanda a baya sakamakon gwaji ya nuna cewa su na dauke da kwayoyin cutar korona.
Hukumar Kula da Yaduwar Cututtuka ta Najeriya NCDC, ta ce mutanen da ke tsakanin shekaru 31 zuwa 40 musamman maza sun fi saurin kamuwa da cutar korona a kasar.
Ministan Abuja, Muhammad Musa Bello, shi ne ya jagoranci bikin bude wannan kayatacciyar cibiya ta killace masu cutar korona wadda babu mai girmanta a kasar nan.
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da killace daliban makarantun allo da aka fi sani da Almajirai kimanin 2000 domin takaita yaduwar cutar Coronavirus a jihar..
Gwamnatin jihar Jigawa ta samu karin mutane 51 da suka kamu da muguwar cutar nan ta Coronavirus, 31 cikinsu Almajirai ne da aka kawo jihar ne daga jihar Kano.
Gwamnatin jihar Gombe karkashin jagoranicin gwamna Inuwa Yahaya ta sanar da janye dokar hana ayyukan ibada a jam'i da aka kakaba domin takaita yaduwar Korona.
Wani mutumin Najeriya mai suna Omo Iya Alamala, ya sanya hoto tare da farashin wani babban mangwaro da ya janyo cece-kuce a dandalin sada zumunta na Twitter.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya ce kwaskwarimar da aka yiwa kasafin kudi na 2020 ba ta da wani muhimmanci wajen ceto tattalin arzikin kasar.
Binciken manema labarai ya tabbatar da cewa, wannan lamari yana dugunzuma al'umma saboda hatsari ne da zai haddasa ci gaba da yaduwar cutar a jihohin kasar.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari